Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Titles and Names of Saints: Children of promise
Ayoyi game da Children of promise
Ana iya cewa zaman zuriyar Ibrahim, ba shi ne zama ’ya’yan Allah ba, a’a, zuriya ta alkawarin nan su ne ake lasaftawa zuriyar Ibrahim.
To, ku ’yan’uwa, ku ’ya’yan alkawari ne kamar Ishaku.