Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Titles and Names of Saints: People saved by the Lord
Ayoyi game da People saved by the Lord
Kai mai albarka ne, ya Isra’ila! Wane ne yake kamar ka, mutanen da Ubangiji ya ceta? Shi ne mafakarka da mai taimakonka da kuma takobinka mai ɗaukaka. Abokan gābanka za su zo neman jinƙai a gabanka, za ka kuwa tattake masujadansu.”