Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Titles and Names of Saints: Redeemed of the Lord
Ayoyi game da Redeemed of the Lord
Waɗanda Ubangiji ya fansar za su dawo. Za su shiga Sihiyona da waƙoƙi; madawwamin farin ciki zai rufe kansu da rawani. Murna da farin ciki zai cika su, baƙin ciki da nishi zai ɓace.