Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Titles and Names of Saints: Faithful, the
Ayoyi game da Faithful, the
Don mai bi da kaɗe-kaɗe. Da kayan kiɗi. Bisa ga sheminit. Zabura ta Dawuda. Ka taimaka, Ubangiji, gama masu tsoron Allah ba sa nan kuma; masu aminci sun ɓace daga cikin mutane.