Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Titles and Names of Saints: Heirs of the kingdom
Ayoyi game da Heirs of the kingdom
Ku saurara, ’yan’uwana ƙaunatattu. Ashe, Allah bai zaɓi waɗanda suke matalauta a idon duniya don su zama masu wadata cikin bangaskiya, su kuma gāji mulkin da ya yi wa masu ƙaunarsa alkawari ba?