Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Titles and Names of Saints: Heirs of the grace of life
Ayoyi game da Heirs of the grace of life
Mazan aure, ku ma, ku yi zaman sanin ya kamata yayinda kuke zama da matanku, ku girmama su a matsayin abokan zama marasa ƙarfi da kuma a matsayin magādan kyautar rai na alheri tare da ku, don kada wani abu yă hana addu’o’inku.