Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Titles and Names of Saints: Ransomed of the Lord
Ayoyi game da Ransomed of the Lord
kuma fansassu na Ubangiji za su komo. Za su shiga Sihiyona da rerawa; matuƙar farin ciki zai mamaye su. Murna da farin ciki za su sha kansu, baƙin ciki kuma da nishi za su gudu.