Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Titles and Names of Saints: Holy priesthood
Ayoyi game da Holy priesthood
ku ma, a matsayinku na duwatsu masu rai, ana gina ku ga zama gidan ruhaniya don ku zama tsattsarkar ƙungiyar firistoci, kuna miƙa hadayun ruhaniya, abin karɓa ga Allah ta wurin Yesu Kiristi.