Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Titles and Names of Saints: Salt of the earth
Ayoyi game da Salt of the earth
“Ku ne gishirin duniya, amma in gishiri ya rabu da daɗin ɗanɗanonsa, yaya za a sāke mai da daɗin ɗanɗanonsa? Ba shi da sauran amfani, sai dai a zubar da shi mutane kuma su tattaka.