Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Titles and Names of Saints: Beloved of God
Ayoyi game da Beloved of God
Wannan wasiƙa ce zuwa ga dukanku da kuke a Roma waɗanda Allah yake ƙauna, waɗanda kuma ya kira domin su zama tsarkaka. Alheri da salama daga Allah Ubanmu da kuma daga Ubangiji Yesu Kiristi, su kasance tare da ku.