Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Titles and Names of Saints: Royal priesthood
Ayoyi game da Royal priesthood
Amma ku zaɓaɓɓu ne, ƙungiyar firistocin babban Sarki, al’umma mai tsarki, jama’a mallakar Allah, domin ku shaida yabon shi wanda ya kira ku daga cikin duhu zuwa haskensa mai banmamaki.