Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Titles and Names of Saints: Vessels to honour
Ayoyi game da Vessels to honour
In mutum ya tsabtacce kansa daga na farkon zai zama kayan aikin hidima mai daraja, mai amfani ga Maigida, kuma shiryayye domin yin kowane aiki mai kyau.