Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Rain: Of righteousness
Ayoyi game da Of righteousness
Ku shuka wa kanku adalci, ku girbe ’ya’yan jinƙai marar ƙarewa, ku kuma nome ƙasar da ba a nome ba; gama lokaci ne na neman Ubangiji, sai ya zo ya zubo adalci a kanku.