Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Rain: Often impeded travelling in the east

2 ayoyi · 65 fannoni

Ayoyi game da Often impeded travelling in the east

  1. Sau na bakwai, bawan ya ce, “Wani girgije ƙarami kamar hannun mutum yana tasowa daga teku.” Sai Iliya ya ce, “Je ka faɗa wa Ahab, ‘Shirya keken yaƙinka, ka gangara kafin ruwan sama yă tare ka.’ ”

  2. Za tă zama rumfa da inuwar da za tă tare zafin rana, da kuma mafaka da wurin ɓuya daga hadari da ruwan sama.