Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Rain: Of spiritual blessings
Ayoyi game da Of spiritual blessings
Ka ba da yayyafi a yalwace, ya Allah; ka rayar da gādonka da ya gāji.
Yayinda suke wuce ta Kwarin Baka, sukan mai da shi wurin maɓulɓulai; ruwan sama na farko kuma kan rufe shi da tafkuna.
Zan albarkace su in kuma sa tuduna kewaye da su. Zan zubo yayyafi a lokacinsa; za a kasance da yayyafin albarka.