Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Rain: Causes the earth to open
Ayoyi game da Causes the earth to open
Sukan jira ni kamar yadda ake jiran ruwan sama. Sukan sha daga cikin maganganuna kamar mai shan ruwan bazara.
Ƙasa ta tsattsage saboda babu ruwan sama a ƙasar; manoma sun sha kunya suka kuma rufe kawunansu.