Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Rain: Of the word of God

2 ayoyi · 65 fannoni

Ayoyi game da Of the word of God

  1. Kamar yadda ruwan sama da dusar ƙanƙara suke saukowa daga sama, ba sa komowa ba tare da sun jiƙe duniya sun kuma sa su yi ’ya’ya su kuma yi toho, don su ba da iri ga mai shuki da kuma abinci ga mai ci,

  2. haka maganata da take fitowa daga bakina. Ba za tă koma gare ni wofi ba, amma za tă cika abin da nake so ta kuma cika abin da na aike ta tă yi.