Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Rain: Time of the flood
Ayoyi game da Time of the flood
Kwana bakwai daga yanzu zan aiko da ruwa a duniya yini arba’in da dare arba’in, zan kuma kawar da kowace halitta mai rai da na yi daga doron ƙasa.”
Ruwa yana ta kwararowa bisa duniya, yini arba’in da dare arba’in.