Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Rain: Making fruitful the earth
Ayoyi game da Making fruitful the earth
Ƙasar da take shan ruwan sama da yake fāɗi a kanta kullum da kuma take ba da hatsin da yake da amfani ga waɗanda ake noma dominsu, takan sami albarkar Allah.