Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Rain: Occasioned by the condensing of the clouds

4 ayoyi · 65 fannoni

Ayoyi game da Occasioned by the condensing of the clouds

  1. “Yana sa ruwa yă zama tururi yă zubo daga sama.

  2. Gizagizai suna zubo da raɓarsu kuma ruwan sama yana zubowa ’yan adam a wadace.

  3. Gizagizai sun sauko da ruwa, sararin sama suka buga tsawa; kibiyoyinka suka yi ta kai komo da walƙiya.

  4. In gizagizai sun cika da ruwa, sukan zub da ruwan sama bisa duniya. Itace ya fāɗi, ko wajen kudu ne, ko wajen arewa, inda ya fāɗi a nan zai kwanta.