Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Rain: Refreshing the earth
Ayoyi game da Refreshing the earth
Ka ba da yayyafi a yalwace, ya Allah; ka rayar da gādonka da ya gāji.
Zai zama kamar ruwan sama mai fāɗuwa a filin ciyayin da aka yanka, kamar yayyafi mai ba wa duniya ruwa.