Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Rain: Exhibits goodness in giving
Ayoyi game da Exhibits goodness in giving
Duk da haka bai bar kansa babu shaida ba. Ya nuna alheri ta wurin ba ku ruwan sama da kuma amfanin gona a lokutansu; ya ba ku abinci mai yawa ya kuma cika zukatanku da farin ciki.”