Tishbe
An kuma san shi da: Tishbite
33.0100, 35.5600 Duba a Google Maps
Ayoyin da suka ambaci Tishbe
To, Iliya mutumin Tishbe, daga Tishbe a Gileyad, ya ce wa Ahab, “Muddin Ubangiji, Allah na Isra’ila wanda nake bauta wa yana a raye, ba za a yi raɓa ko ruwan sama a ’yan shekaru masu zuwa ba, sai ko na faɗa haka.”