Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Rain: The rainbow often appears during

2 ayoyi · 65 fannoni

Ayoyi game da The rainbow often appears during

  1. Duk sa’ad da na kawo gizagizai a bisa duniya, bakan gizo kuma ya bayyana a ciki gizagizan,

  2. Kamar kamannin bakan gizo a cikin gizagizai a ranar da aka yi ruwan sama, haka hasken da ya kewaye shi. Wannan shi ne kwatancin kamannin ɗaukakar Ubangiji. Sa’ad da na gani, sai na fāɗi rubda ciki, na kuma ji muryar wani tana magana.