Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Rain: Of the doctrine of faithful ministers
Ayoyi game da Of the doctrine of faithful ministers
Bari koyarwata tă zubo kamar ruwan sama kalmomina kuma su sauko kamar raɓa, kamar yayyafi a kan sabuwar ciyawa, kamar ruwan sama mai yawa a kan tsirai marasa ƙarfi.