Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Rain: Causes, to come down
Ayoyi game da Causes, to come down
Ku yi murna, ya ku mutanen Sihiyona, ku yi farin ciki cikin Ubangiji Allahnku, gama ya ba ku ruwan bazara cikin adalci. Yakan aika muku yayyafi a yalwace, na bazara da na kaka, kamar dā.