Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Rain: Withheld, in answer to prayer
Ayoyi game da Withheld, in answer to prayer
Iliya mutum ne kamar mu. Ya yi addu’a da gaske don kada a yi ruwan sama, ba a kuma yi ruwan sama a ƙasar ba har shekaru uku da rabi.
Ya sāke yin addu’a, sai sammai suka ba da ruwan sama, ƙasa kuma ta ba da amfaninta.