Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Rain: Should be praised for
Ayoyi game da Should be praised for
Rera wa Ubangiji waƙar godiya; ku kada garaya ga Allahnmu.
Ya rufe sararin sama da gizagizai; yana tanada wa duniya ruwan sama yana kuma sa ciyawa tă yi girma a kan tuddai.