Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Rain: Overflowing
Ayoyi game da Overflowing
Zan yi hukunci a kansa da annoba da kuma zub da jini; zan yi ruwa mai yawa da ƙanƙara da kibiritu mai cin wuta a kansa da a kan sojojinsa da kuma a kan al’ummai masu yawa da suke tare da shi.