Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Trees: Fir

3 ayoyi · 87 fannoni

Ayoyi game da Fir

  1. A haka Hiram ya ci gaba da aika wa Solomon al’ul da kuma fir da yake bukata.

  2. Ta wurin manzanninka ka tara wa Ubangiji zagi. Ka kuma ce, “Da yawa kekunan yaƙina na haye kan ƙwanƙolin duwatsu, wurin mafi tsawo na Lebanon. Na sassare itacen al’ul nasa mafi tsawo mafi daraja na itacen fir nasa. Na ratsa har can tsakiyar kurmi, mafi kyau na kurminsa.

  3. A can tsuntsaye suke sheƙunnansu; shamuwa tana da gidanta a itatuwan fir.