Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Trees: Pomegranate
Ayoyi game da Pomegranate
ƙasa mai alkama da sha’ir, inabi da ɓaure, rumman, man zaitun da zuma;
Kuringar inabin ta bushe itacen ɓaure kuma ya yi yaushi, ’ya’yan rumman, itacen dabino da itacen gawasa, dukan itatuwan filaye, sun bushe. Tabbatacce farin cikin ’yan adam ya bushe.