Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Trees: Shittah or shittim
Ayoyi game da Shittah or shittim
Suka yi katakan tabanakul da itacen ƙirya.
Zan sa a hamada ta tsiro da al’ul da itacen ƙirya, da itacen ci-zaƙi, da zaitun. Zan sa itace mai girma a ƙasashe masu sanyi ya tsiro a ƙeƙasasshiyar ƙasa, tare da fir da kuma saifires,