Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Trees: Considered trees on which criminals were executed abominable
Ayoyi game da Considered trees on which criminals were executed abominable
Amma an jefar da kabarinka kamar reshen da aka ƙi; an rufe ka da waɗanda aka kashe, tare da waɗanda aka soke da takobi, waɗanda suka gangara zuwa duwatsun rami. Kamar gawar da aka tattake da ƙafa,