Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Trees: Specially flourished beside the rivers and streams of water

1 aya · 87 fannoni

Ayoyi game da Specially flourished beside the rivers and streams of water

  1. ’Ya’yan itatuwa na kowane iri za su yi girma a kowane gefen kogin. Ganyayensu ba su bushe ba, ba kuwa za su fasa yin ’ya’ya ba. Kowane wata za su ba da ’ya’ya domin ruwa daga wuri mai tsarki yana malalo musu. ’Ya’yansu za su zama abinci, ganyayensu kuma za su zama magani.”