Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Trees: (Evergreen,) of saints

3 ayoyi · 87 fannoni

Ayoyi game da (Evergreen,) of saints

  1. Mai farin ciki ne mutumin da ba ya aiki da shawarar mugaye ko yă yi abin da masu zunubi suke yi ko yă zauna tare da masu yin ba’a.

  2. Amma yana jin daɗin bin dokar Ubangiji, kuma yana ta nazarinta dare da rana.

  3. Yana kama da itacen da aka shuka kusa da maɓulɓulan ruwa, wanda yake ba da amfani a daidai lokaci wanda kuma ganyensa ba sa bushewa. Duk abin da yake yi, yakan yi nasara.