Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Trees: Prohibited from cutting down fruit bearing, for sieges
Ayoyi game da Prohibited from cutting down fruit bearing, for sieges
Sa’ad da kuka yi wa birni ƙawanya kuka daɗe, kuka yi ta yaƙi don ku ci shi, kada ku sassare itatuwansa da gatari, domin za ku ci ’ya’yansu. Kada ku sassare su. Gama itatuwan da suke cikin gonaki, ba mutane ne da za ku yi musu ƙawanya?