Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Trees: (Duration of,) of continued prosperity of saints
Ayoyi game da (Duration of,) of continued prosperity of saints
Ba za su ƙara gina gidaje waɗansu kuma su zauna a cikinsu ba, ko su yi shuki waɗansu kuma su ci ba. Gama kamar yadda kwanakin itace suke, haka kwanakin mutanena za su kasance; zaɓaɓɓuna za su daɗe suna jin daɗin ayyukan hannuwansu.