Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Trees: (Shaking of the leaves off,) of the terror of the wicked
Ayoyi game da (Shaking of the leaves off,) of the terror of the wicked
Sai fa aka faɗa wa gidan Dawuda cewa, “Aram ya haɗa kansa da Efraim”; saboda haka zuciyar Ahaz da ta mutanensa suka firgita, sai ka ce itatuwa a kurmin da iska ta girgiza.