Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Trees: Each kind of, known by its fruit
Ayoyi game da Each kind of, known by its fruit
“Itace mai kyau, yakan ba da ’ya’ya masu kyau. Itace marar kyau kuma, yakan ba da ’ya’ya marasa kyau. Itace dai, da irin ’ya’yansa ne ake gane shi.