Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Trees: Sycamore

4 ayoyi · 87 fannoni

Ayoyi game da Sycamore

  1. Sarki ya mai da azurfa barkatai a cikin Urushalima kamar duwatsu, al’ul kuma da yawa kamar itatuwan fir na jumaiza a gindin tuddai.

  2. Ya lalace inabinsu da ƙanƙara itatuwan al’ul nasu kuma da jaura.

  3. Amos ya amsa wa Amaziya, “Ni ba annabi ba ne ko ɗan annabi, amma ni makiyayi ne, kuma ina lura da itatuwan al’ul.

  4. Saboda haka, ya yi gaba da gudu, kuma ya hau itacen sikamo, don yă gan shi, tun da Yesu zai bi wannan hanyar ne.