Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Trees: The tender shoots
Ayoyi game da The tender shoots
Sai ya gaya musu wannan misali ya ce, “Ku dubi itacen ɓaure da dukan itatuwa.
A duk lokacin da sun fara fitar da ganye, za ku gani da kanku, ku san cewa, damina ta yi kusa.