Skip to content

Elim

4 verses

29.3000, 32.9800 Duba a Google Maps

Ayoyin da suka ambaci Elim

  1. Sai suka zo Elim inda akwai maɓulɓulan ruwa goma sha biyu da itatuwan dabino saba’in, suka sauka a can, kusa da ruwa.

  2. Dukan taron Isra’ila suka tashi daga Elim suka zo hamadar Sin, wadda take tsakanin Elim da Sinai, a rana ta goma sha biyar ga wata biyu, bayan sun fito daga Masar.

  3. Suka tashi daga Mara, suka tafi Elim, inda akwai maɓulɓulan ruwa goma sha biyu, da itatuwan dabino guda saba’in, suka yi sansani a can.

  4. Suka tashi daga Elim, suka yi sansani kusa da Jan Teku.