Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Trees: Deciduous or casting the leaves
Ayoyi game da Deciduous or casting the leaves
Ko da yake kashi ɗaya bisa goma zai ragu a ƙasar, za tă sāke zama kango. Amma kamar yadda katambiri da itacen oak sukan bar kututturai sa’ad da aka yanke su, haka iri mai tsarkin nan zai zama kututture a ƙasar mai tsarki.”