Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Trees: (Casting their leaves yet retaining their substance,) of the elect remnant in the church

1 aya · 87 fannoni

Ayoyi game da (Casting their leaves yet retaining their substance,) of the elect remnant in the church

  1. Ko da yake kashi ɗaya bisa goma zai ragu a ƙasar, za tă sāke zama kango. Amma kamar yadda katambiri da itacen oak sukan bar kututturai sa’ad da aka yanke su, haka iri mai tsarkin nan zai zama kututture a ƙasar mai tsarki.”