Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Trees: Hail and frost
Ayoyi game da Hail and frost
Ko’ina a Masar ƙanƙara ta bugi duk abin da yake a gonaki, mutane da dabbobi, ta bugi duk ganyaye da suke a gonaki, ta kuma ragargaza kowane itace.
Ya lalace inabinsu da ƙanƙara itatuwan al’ul nasu kuma da jaura.