Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Trees: Designed to beautify the earth
Ayoyi game da Designed to beautify the earth
Ubangiji Allah ya kuma sa kowane irin itace ya tsira daga ƙasa, itace mai kyan gani, mai amfani kuma don abinci. A tsakiyar lambun kuwa akwai itacen rai da kuma itacen sanin abin da yake da kyau da abin da yake mugu.