Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Protection: Sleep
Ayoyi game da Sleep
Na kwanta na yi barci; na kuma farka, gama Ubangiji yana kiyaye ni.
Zan kwanta in kuma yi barci lafiya, gama kai kaɗai, ya Ubangiji, kake sa mazaunina yă kasance lafiya lau.
sa’ad da ka kwanta, ba za ka ji tsoro ba; sa’ad da ka kwanta, barci zai yi maka daɗi.