Tsallake zuwa abun ciki

Egypt's

3 verses · 4 known names

An kuma san shi da: Egypt, Egyptians, rivers

30.1000, 31.3300 Duba a Google Maps

Ayoyin da suka ambaci Egypt's

  1. Wuriyoyi za su yi wari; rafuffukan Masar za su yi ta raguwa har su ƙafe. Iwa da jema za su bushe,

  2. zuwa Masar, wadda taimakonta marar amfani ne. Saboda haka na yi mata laƙabi Rahab Marar Yin Kome.

  3. “ ‘A wannan rana manzanni za su fito daga wurina a jiragen ruwa don su tsorata Kush daga sake jikinta. Azaba za tă kama su a ranar hallakar Masar, gama tabbatacce za tă zo.