Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Protection: Keeping them from falling
Ayoyi game da Keeping them from falling
To, yabo yă tabbata a gare shi, shi wanda yake da iko yă tsare ku daga fāɗuwa, yă kuma miƙa ku marasa laifi a gaban ɗaukakarsa da matuƙar farin ciki.