Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Protection: Keeping them from temptation
Ayoyi game da Keeping them from temptation
Da yake ka kiyaye umarnina ta wurin jimrewa, ni ma zan tsare ka daga lokacin nan na gwaji wanda zai zo bisan dukan duniya don a gwada waɗanda suke zama a duniya.